Prof. Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki:
1. Mutum zai iya Adduar Istihàrà a Sallar Walaha?
2. Ma’anar hadiśin da yake cewa in kun ga Kafirai ko Yahudawa a hanya ku takura su zuwa kuncin hanya, ‘in ta kama ku matse su’!
3. Mutum zai iya cin abinci a kwanon da ke ɗauke da hoto ko zanen Ka’aba?
4. Shin Musulunci ya yarda da dukan Yara?
5. Iyaye za su iya tilasta wa yaronsu ya doki Matarsa in suna hasashen matar ta sihirce shi? _Fayyataccen bayani akan raunin hujjar ma su cewa iyaye za su iya tilasta wa ɗansu ya saki matarsa_
6. Iyaye za su iya yiwa ‘yar su auren dole?
7. Hukuncin karatun Al-ƙur’ani da Tangimi!
8. Mutumin da ya ke Azumin nafila in an kawo masa abinci zai iya ƙarya ya ɓoye cewa Azumi yake yi domin gudun ríya….?
Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Akoda Yaushe Domin Samun Tambayoyi Da Amsoshi A Wannan Shafin Namu.