
Yadda Zaka Samu Kyautar ₦200 Airtime A Fairmoney App Da Loan Marar Kudin Ruwa (None Interest)
Bazan bata lokaci wajen Yin dogon rubutu akan menene Fairmoney app ba, sakamakon App ne wanda Ya jima kuma suna da Licence wanda Ya kasance daya ne daga cikin Microfinance wato Wallet ce wanda zakayi Transactions, bayan nan suna bayar da Loan wato bashi Marar Ruwa (None Interest) wanda zaka amshi Loan daga N3000 zuwa N10000 idan ka tashi maidawa ka Mayar i’ya Yadda ka amsa… Sannan suna bayar da Promo Free N200 da zaka cire Airtime idan kayi Sabon Register
A gurguje sun bude wano sabon Hanyar bayar da kyautar Kati wato Airtime na kimanin N100-200 idan har ka bude App din kayi Verified na Profile dimka
Dafarko zaka shiga.
https://fairmoney.app.link/referral?referral_code=EXX4Q
Bayan ka shiga ka Taba ‘Get App’ zaka dauko app din kayi Sign-up idan sun tambaye ka (Refferal code) kasa
—> EXX40
bayan ka bude app din sai kayi Complete Profile dinka zasu maka Tambayoyi sosai kana gamawa saika dan Jira zasu maka Message kasamu kyautar N100 cashback saika shiga, Buy Airtime kasai Katin N100 bayan 1hour ka sake duba App din zakaga sun sake baka N100 saika cire
Allah taimaka