
CUG Yana nufin Closed User Group, Wani Irin Tsari ne da company Layuka suka Fitar domin Sauqaqawa Hukuma ko Jamia’an Tsaro Sauqin Kashe kudin Kira (Airtime) domin samun Wadataccen musayan Bayanai a tsakanin su ba tare da Yankewa ba.
Asalin Sunan CUG din anace masa POLCOM ne kodayake Wadansu Suna cewa FORCECOM saboda asali an qirqireshi ne saboda force din wato Jamia’an Tsaro komadai Yaya ne Abu Daya Ake nufi.
Amma daga baya sai Polcom din yazama na kowa musamman masoya Mace da Namiji sukan sayi sim din domin more Wannan gara6asar ta kira da Saqon karta Kwana wato (SMS) na tsawon 30 days
Wanda zaka sanyawa kowani sim 600 ko 700 ko 800 gwargwadon yanda company ta Sanya kudin Amma dai baya wuce wadannan amount din, Dukkan Company da muke dasu guda 4 wato MTN,GLO, AIRTEL,9MOBILE Sunada Nasu kodayake MTN, batada shi Zai yanxu ne ta kawo nata itama.
Yanxu Haka munada Sim din MTN din Wanda zaka saya guda biyun a #2500 Wanda zakayi full one month kana call batare da ka Saka ko sisi ba, Idan Wa’adin ya qare sai ka Sanya #600 a kowani sim card domin cigaba da morewa Idan Kuma kaga Dama Kuma guda Daya kawai zaka sanyawa Kudin